YADDA AKE HAƊI MAI TABBATAR DA NI'IMA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadi Mai Tabbatar Da Ni'imar Mace_*

Tabbas mace komai kyawunta idn bata da ni,imar jiki to bata iya gamsar da mijinta, dole ayi mata kishiya, to amman ni'imar mace ya dan ganta da irin nau'in abincin datake ci.

Ga duk macen dake son samun ni'ima a jikinta to ta lazimci shan wannan hadin.

In kina bukatan hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kankana mai yashi
* Kanunfari
* Garin dabino
* Ruwan kwakwa
* Garin kwakwa
*Bayani;* Zaki sami kankananki mai yashi sai ki fafe saman kankanan sai ki zuba dukkan sauran kayan hadin a cikin kankanan sai ki kulle sai da safe bayan anyi bude baki sai a sha, za ayi hadine sai ajiye bayan awa sha biyu sai a sha kuma a cinye kanknan.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)