BUDURCI NA 4


_*======BUDURCI NA=====*_

*🌻ABIN ALFAHRINA🌻*

Fitowa ta daya=*{4}*

Lallai akwai abin dubawa gama mu'amar "ya mace dakuma "yan maza,
yakamata iyaye Susa Ido sosai game da 'ya'yansu mata waye yadace sukula ko waye bai dace ba Musanman irin mu'amala ta Dan unguwa da yar unguwa,

Ina nufin Samari da suke kai komo cikin gidajen unguwa da kuma yammata na unguwa,
Rashin Kula da hakan ba karamar bata tarbiyya yakeba,

Zan Dan bada misali abinda yafaru da wata yarinya budurwa mai hankali da tarbiyya ga kuma kamun kai,
Wan nan abun yafarune da gaske bawai labarin kanxon kurege ba kuma ba'a novel na Hausa ko na turanciba, A'a yafaru da gaske ne kuma yafaru cikin manyan garuruwan mu na nan kasar koma ince nan arewacin na mu,

Kuma abin yafaru sakamakon mu'amala ta yan unguwan taka wan da hakan ya haifar da babbar matsala garayuwar su yaran da iya yensu dama sauran Al'umma baki daya kai harma dakai mai karatun,

Itade wan yarinyace kyakkyawa kuma mai fara'a da kowa baruwanta da wata fitina tun tasowarta banda karatu ba abinda tasa agaba toh acikin Samari yan unguwa akwai wanda suke matuqar mutunci tana ganin girmansa tana daukar sa kamar yayanta uwa daya uba daya,

Amma shi azuciyarsa ba haka yadauke taba yanada wata boyayyar agenda atare dashi itako bata saniba,

Watarana anwayi gari ya wanke kayan makantar ta sun bushe tanaso ta goge se tanemi izinin shi wan nan Saurayin kan zatazo dakinsa tayi guga anjima ganin cewa ai yayantane Shima yako bata izinin tazo tayi guga ba matsala, 


Muhadu agaba insha Allah,
Rubutawa✍🏼
Dr. Auwal Azare

*GABATARWA Miftahul ilmi*

*_Ga masu sha'awar bin shirye shiryrnmu ta Telegram se yabi ta_*👇🏽
https://t.me/miftahul_ilmi

Dan kasancewa damu ta
WhatsApp
_*Miftahul ilmi*_
Se a turo cikakken suna da Address ta wan nan Number👇🏽
07036073248
Post a Comment (0)