BUDURCI NA 5


_*======BUDURCI NA=====*_

*🌻ABIN ALFAHRINA🌻*

Fitowa ta daya=*{5}*

A lokacin da taje Dan tayi gugar kayan makarantar ta cikin Dakin wan nan gayen Dan Unguwa tafara kenan se gashi ya shigo cikin Dakin da lemon kwalba guda biyu a hannunsa se yabata daya yariqe daya yana Sha San nan yafita daga Dakin ya barta ita kade,

Koda taga yafita batayi zaton komai aranta ba se ta dauki lemon nan tafara Sha ganin ita kadece aciki kuma ta yarda dashi bata tunanin cutarwa gareshi,

 Toh ashe yasa maganin bacci aciki koda Tasha nan take bacci ya dauketa shiko dama yana kusa dama manufarsa k nan, yazo yayi abinda yayi da ita koda ta farka daga bacci seta ga bata cikin yanayin da yadace daga kanta aciki kuma ta fahimci lalle ya lalata rayuwarta,

Nan ta tattara kayan ta se gida tana kuka aka tambayeta meye tace ai bata da lafiya ne,
Daga nan fa tadena cin abinci kullum kuka ta kasa fadar me yafaru ga kowa har tsawon wasu kwana ki kuma ta Dena zuwa makaranta,
Da iyayen sukaga abin yayi yawa sukace aje asibiti akayi duk gwaje gwajen da zaayi Amma ba matsala se akace ayi gwajin Ciki iyayen sukace ai bata da Aure kuma "yarsu bata yawon banza Amma de ayi gwajin koda akayi Sega ciki ya tabbata,

Muhadu agaba insha Allah,
Rubutawa✍🏼
Dr. Auwal Azare

*GABATARWA Miftahul ilmi*

*_Ga masu sha'awar bin shirye shiryrnmu ta Telegram se yabi ta_*👇🏽
https://t.me/miftahul_ilmi

Dan kasancewa damu ta
WhatsApp
_*Miftahul ilmi*_
Se a turo cikakken suna da Address ta wan nan Number👇🏽
07036073248
Post a Comment (0)