FASSARAR WAƘAR BHOLI SI SURAT
Waƙa: Bholi Si Surat
Fim: Dil To Pagal Hai
Harshe: Hausa
Shekara: 1997
Sauti: Uttam Singh
Rubutawa: Anand Bakshi
Kamfani : Saregama
Rerawa: Lata Mangeshkar & Udit Narayan
Fassarawa: Jamilu Abdurrahman
• Bholi Si Surat, Aankhon Mein Masti
Fuskar mara laifi, Rashin sukuni a idanu
• Aye Hai
Wayyo tawar
• Are Bholi Si Surat
Fuskar mara laifi
• Aankhon Mein Masti, Door Khadi Sharmaaye
Rashin sukuni a idanu, jin kunya daga nesa.
• Aye Hai
Wayyo tawar
• Ek Jhalak Dikhlaye Kabhi, Kabhi Aanchal Mein Chupjaye
A wasu lokutan sai ta ɗan leƙo kaɗan sai kuma ta ɓoye a bayan mayafi.
• Aye Hai
Wayyo tawar
• Meri Nazar Se Tum Dekho To Yaar Nazar Woh Aaye
Da za ku yi duba daga idanuwana, ta yi kama da masoyiyata.
• Bholi Si Surat

• Ladki Nahin Hai, Woh Jaadu Hai, Aur Kaha Kya Jaye
Ita ba kamar sauran 'yan mata ba ce, ita sihiri ce, abin da zan iya cewa kenan.
• Raat Ko Mere Khawaab Mein Aayee, Woh Zulfe Bikhrayee
Ta kan zo min a mafarki cikin dare gashinta na yawo a sama.
• Aankh Khuli To Dil Chaha Phir Neend Mujhe Aajaye
Da zarar na farka kuma sai in ji ina son komawa baccin.
• Bin Dekhe Yeh Haal Hua, Dekhu To Kya Ho Jaaye
Matuƙar ban ganta ba to fa wannan ita ce taƙaddama ta, Allah kaɗai ya san me zai faru in na ganta.
• Bholi Si Surat
Fuskar mara laifi
• Aankhon Mein Masti, Door Khadi Sharmaaye
Rashin sukuni a idanu, jin kunya daga nesa.
• Aye Hai
Wayyo tawar
• Ek Jhalak Dikhlaye Kabhi, Kabhi Aanchal Mein Chupjaye
A wasu lokutan sai ta ɗan leƙo kaɗan sai kuma ta ɓoye a bayan mayafi.
• Aye Hai
Wayyo tawar
• Meri Nazar Se Tum Dekho To Yaar Nazar Woh Aaye
Da za ku yi duba daga idanuwana, ta yi kama da masoyiyata.
• Bholi Si Surat
Fuskar mara laifi
• Aankhon Mein Masti, Door Khadi Sharmaaye
Rashin sukuni a idanu, jin kunya daga nesa.
• Aye Hai
Wayyo tawar
• Saawan Ka Pehla Baadal, Uska Kaajal Banjaaye
Kwallin idonta tamkar girgijen farko na sauyin yanayi yake.
• Mauj Uthe Saagar Mein Jaise Aise Kadam Uthaye
Tana tafiya kamar yadda igiyar ruwa ke tafiya a kogi.
• Rab Ne Jaane Kis Mitti Se Uske Ang Banaye
Wannan kuwa wane irin yunɓu ne Allah yayi amfani da shi wajen halittar ta?
• Chamm Se Kaash Kahin Se Mere Saamne Wo Aajaaye
Ina ma ace za ta bayyana a gabana, kamar daga sama.
• Bholi Si Surat
Fuskar mara laifi
• Aankhon Mein Masti, Door Khadi Sharmaaye
Rashin sukuni a idanu, jin kunya daga nesa.
• Aye Hai
Wayyo nawan
• Ek Jhalak Dikhlaye Kabhi, Kabhi Aanchal Mein Chupjaye
A wasu lokutan sai ta ɗan leƙo kaɗan sai kuma ta ɓoye a bayan mayafi.
• Aye Hai
Wayyo nawan
• Meri Nazar Se Tum Dekho To Yaar Nazar Woh Aaye
Da za ku yi duba daga idanuwana, ta yi kama da masoyiyata.
• Bholi Si Surat
Fuskar mara laifi
• Aankhon Mein Masti, Door Khadi Sharmaaye
Rashin sukuni a idanu, jin kunya daga nesa.
• Aye Hai
Wayyo nawan
• Aye Hai
Wayyo tawar
ƘARIN HASKE: A cikin wannan waƙa an nuna irin son da shi jarumin ya ke yi wa jarumar ne, tare da bayyana irin yadda kyawunta yake har ta kai ga yana mamakin wane irin yunɓu ne haka mai daraja ubangiji yayi amfani da shi wajen halitta ta saboda kyawunta. Sai dai duk abin da Allah yayi babu mamaki a cikin lamarin domin ya fi hakan nesa ba kusa ba. Nagode
©️✍🏻
Jamilu Abdurrahman
(Mr. Writer)
+2348185819176
Haimanraees@gmail.com