FASSARAR WAƘAR TU HI TU (MALE)

FASSARAR WAƘAR TU HI TU 

Waƙ: Tu Hi Tu

Fim: Kick 

Harshe: Hausa 

Shekara: 2014 

Sauti: Himesh Reshammiya

Rubutawa: Mayur Puri

Kamfani: T-Series 

Rerawa: Mohd. Irfan

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman 

• Tu Hi Tu Har Jagah, Aaj Kal Kyun Hai (x2)

Me ya sa na ke ganin ki a ko'ina ne cikin kwanakin nan? 

• Raaste Har Dafa, Sirf Tera Pata

Hanyoyin, a kowane lokaci, adireshin ki.. 

• Mujhse Pooche Bhala, Kyun Hai

(suke) Tambaye ta, ban san me ya sa ba.

• Na Main Apna Raha, Na Kisi Aur Ka

Ba zan iya zama mallakina ko na wata ba. 

• Aisa Mere Khuda Kyun Hai

Ya Ubangiji, me ya sa hakane? 

• Dheeemi Dheemi Aanch Pe Jaise

Kamar akan bakin wuta. 

• Dheere Dheere Jalta Hai Dil

Zuciya ta ke ƙonewa a hankali. 

• Ye Beqaraari, Kyun Hai

Me ya sa wannan rashin sukunin ya ke anan ne? 

• Ye Khumaari, Kyun Hai 

Me ya kawo wannan irin mayen haka? 

• Awaargi, Kyun Hai Har Mod Par

Me ya sa wannan haukar ta wanzu a kowane layi ne? 

• Na Main Apna Raha, Na Kisi Aur Ka

Ba zan iya zama mallakina ko na wata ba. 

• Aisa Mere Khuda Kyun Hai

Ya Ubangiji, me ya sa hakane? 
O... O… O…

• Tu Hi Tu Har Jagah, Aaj Kal Kyun Hai (x2)

Me ya sa na ke ganin ki a ko'ina ne cikin kwanakin nan? 

• Raaste Har Dafa, Sirf Tera Pata

Hanyoyin, a kowane lokaci, adireshin ki.. 

• Mujhse Pooche Bhala, Kyun Hai

(suke) Tambaye ta, ban san me ya sa ba.

• Hua Nahi Pehle Kabhi Yeh

Hakan bai taɓa faruwa ba. 

• Chhua Nahi Dil Ko Kisi Ne

Babu wadda ta taɓa taɓa min zuciyata irin haka. 

• Har Aarzoo, Tu Hi

Ke ce muradina. 

• Chain-O-Sukoon, Tu Hi

Ke ce hutu kuma zaman lafiya na. 

• Main Toh Kahun, Tu Hi Hai Zindagi

Na amintu da cewa ke ce rayuwata. 

• Na Main Apna Raha, Na Kisi Aur Ka

Ba zan iya zama mallakina ko na wata ba. 

• Aisa Mere Khuda Kyun Hai

Ya Ubangiji, me ya sa hakane? 

O... O… O…

• Tu Hi Tu Har Jagah, Aaj Kal Kyun Hai (x2)

Me ya sa na ke ganin ki a ko'ina ne cikin kwanakin nan? 

• Raaste Har Dafa, Sirf Tera Pata

Hanyoyin, a kowane lokaci, adireshin ki.. 

• Mujhse Pooche Bhala, Kyun Hai

(suke) Tambaye ta, ban san me ya sa ba.

• Na Main Apna Raha, Na Kisi Aur Ka

Ba zan iya zama mallakina ko na wata ba. 

• Aisa Mere Khuda Kyun Hai

Ya Ubangiji, me ya sa hakane? 

O... O… O…

ƘARIN HASKE: Wannan waƙa ce ta soyayya, kewa da kuma damuwa. Sai dai kuma an yi kuskure a cikin waƙar a inda mawaƙin ke tambayar/tuhumar ubangiji kan cewa menene dalilin da ya sa wani abu ya kasance tare da shi. Dalili kuwa shi ne, babu wani wanda ya isa ya tuhumi Allah a bisa wani abu da ya ƙaddara ya faru domin shi ne kaɗai ke da cikakken iko akan kowa da komai. Ku tuntuɓi malaman Tauhidi/Aƙida domin samun cikakken bayani. Nagode 

©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 

Post a Comment (0)