JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI 10


JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI

࿐࿐࿐࿐࿐࿐
FITOWA TA 10
࿐࿐࿐࿐࿐࿐

91. Tumara bakra achcha hai - tunkiyarka ta yi min.

92. Bandar ek admi ka jaisa hai. Biri ya yi kama da mutum.

93. Ghar mein koi khaana hai? - akwai abinci a gidan nan?

94. Kya karya hai waha? - me kake/kike yi a can?

95. Muhammad ek achcha admi hai - Muhammad mutumin kirki ne.

96. Zainab mera mehboobah hai - Zainab masoyiyata ce.

97. Aapko Kahaan jana hai? - Ina kake/kike so ka/ki je?

98. Usse bohut saara paisa mila - ya samu maƙudan kuɗaɗe.

99. Lami ek bohut ki ardarsh Ladki hai - Lami yarinya ce mai basira.

100. Talatu ek akshami Ladki hai - Talatu raguwar yarinya ce.


Zan ci gaba in shaa Allah.

©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 
Post a Comment (0)