JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI 11


JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI

࿐࿐࿐࿐࿐࿐
FITOWA TA 11
࿐࿐࿐࿐࿐࿐

101. Mujhey aapkee bahut yaad aaye - na yi kewarka/ki sosai.

102. Main tumhe zindagi bhar pyar karoonga aur marte dam tak pyar karoonga ... aur uske baad bhi

Zan so ki har abada kuma zan so ki har in mutu... Har ma da bayan hakan.

103. kya aap shaadi shuda hain? - kin yi aure ne?/ ka yi aure ne?

104. Bazar kya kya kharidna hai? - Me za ka/ki siyo a kasuwa?

105. Kya sochte ho? - Tunanin me kake/kike yi?

106. Mujhe garmi lag rahi hai - Ina jin zafi/zafi nake ji.

107. Mujhe naukri chahiye - Ina so/neman aiki (ne).

108. Kripya bhojan shru ki ji aayi - Don Allah ci abincin mana.

109. Phir milenge - sai mun haɗu. 

110. Kaise yeh hua magar? - 
Ya aka yi hakan ta faru?

Zan ci gaba in sha Allah.

©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 
Post a Comment (0)