JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI
࿐࿐࿐࿐࿐࿐
FITOWA TA 12
࿐࿐࿐࿐࿐࿐
111. Raat Ka khaana = Abincin dare.
112. Azaadi har insaan ka paidayashi haq hai - 'Yancin kai haƙƙi ne na kowane mutum.
113. dhyaan rakhen - a kula.
114. Achchi se haat keliye - A huta lafiya.
115. Aapka din achcha bite - A ci lafiya.
116. Pyar karne ke liye pechaan ki nahi, dil ki zaroorat hoti hai - Ba ka buƙatar sanin mutum domin ka faɗa soyayya, Zuciya ka ke buƙata.
117. Kaisa chal raha hai? - ya abin ke tafiya ne?
118. Yeh kya kaha jata hai? - ya ake kiran wannan?
119. Vah likh raha hai - rubutu yake yi.
120. Aadmi di zindagi vich jab sahi aurat aa jandi hai na ... tab woh zindagi poori tarah jeenda hai - Yayinda mace tagari ta shiga rayuwar mutum, a sannan ne zai rayu da cikakkiyar rayuwa.
Zan ci gaba in sha Allah.
©️✍🏻
Jamilu Abdurrahman
(Mr. Writer)
+2348185819176
Haimanraees@gmail.com