FASSARAR WAƘAR MAHANATI (TITLE TRACK)
• Waƙa - Mahanati
• Shiri - Mahanati
• Shekarar Fita - 2018
• Harshe - Telugu = Hausa
• Sauti - Mickey J Meyer
• Rubutawa - Ramajogayya Satstry
• Rerawa - Anurag Kulkarni
• Fassarawa - Jamilu Abdurrahman
• Abhinetri oo abhinetri…Abhinaya netri, nata gaayatri
Ke Jarumar fim ce... Wacce take bayyana abubuwa da idanuwanta, ke maƙurar iya kwaikwayo ce.
• Manasaraa ninu keertinchi pulakinchinadi ee janadhaatri
Mutanen wannan ƙasa suna fara'a da soyayyar samun ɗaukakarki.
• Ninduga undi le durga deevenam…Vundhile janmako dhaiva kaaranam
Kina sanye da albarkar uwargijiya Durga... Akwai allantaka a cikin haihuwarki.
• Nuvvugaa velige pratibhaa gunam…Aa nata raajuku sthree roopam
Kina sheƙi a cikin ƙwarewarki... Ke ce zubin macen ubangiji Nataraja. (ubangijin rawa kenan)
• Kala ke ankitam nee kana kanam…Vendi therakennado vundi le runam
Komai naki sadaukarwa ce wa ƙwarewa... Allon majigi ma kina bin sa bashi.
• Perutho paatugaa amma ane padam…Neeke dorikina soubhaagyam
Akwai girmama sosai a cikin sunanki... Ke mai sa'a ce, mutane na mutunta ki kamar mahaifiya.
• Mahanati…Mahanati |4|
Babbar Jarumar Fim |4|
• Kalanu valachavu, kalanu gelichavu
Kina son wasan kwaikwayo, kuma kin yi nasarar mai da mafarkinki gaskiya.
• Kadaliki yedhureedhi, kadhaga nilichavu
Kin yi ninƙaya a cikin teku... Rayuwarki labari ne mai ƙarawa wasu ƙwazo.
• Basha yedhaina, yedhigi odhigavu
Ba tare da nuna banbancin Harshe ba, kina shanawa a cikin fina-finai... Kin tsaya ƙyam, girman kai bai kama ki ba.
• Charitha putalona velugu podhigavu
Kin manna ɗaukakarki a jirgin Tarihi.
• Penu shikaragramai gaganalapai nilipavuga adugu
Kin sha gaban kowa a duniya, har ma kin haura samaniya.
• Nee mukhachitramai nalu cheragula thala yethinadi mana telugu
Telugu ta ɗaga kanta sama daga kowace ƙusurwa saboda ke ce ke wakiltar ta.
• Mahanati…Mahanati |4|
Babbar Jarumar Fim |4|
©️✍🏻
Jamilu Abdurrahman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com