Fassarar Waƙar Zubi Zubi
• Waƙa - Zubi Zubi
• Shiri - Naam Shabana
• Harshe - Hindi = Hausay
• Shekarar Fita - 2017
• Sauti - Rochak Kohli
• Rubutawa - Manoj Muntashir
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Sukriti Kakar
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
MATASHIYA: Wannan waƙa ce da aka kwaikwayi salonta daga waƙa mai suna ‘Zooby Zooby’ ta cikin shirin ‘Dance Dance(1987)’ wanda Mithun Chakraborty da Smita Patil suka fito a ciki. To duk da haka kuma, ita ma waccan waƙar da aka kwaikwaya an kwaikwayi waƙar daga wata waƙa mai suna ‘Brother Louie’ ta ‘Modern Talking’. Shi Zooby Zooby(Zubi Zubi) ba shi da wata tsayayyar ma'ana, kamar ka ce ne lalalalala.
Ooo Ooo Ooo… Ooo Ooo Ooo…
• Pehle Satana, Phir Dil Lagana
Da fari an azabtar da zuciya kuma aka gyara ta.
• Humko Yeah Nakhre, Na Aaye Jaan-E-Jaana
Ban san ta yaya zan nuna fushina ba masoyina.
Mmm…
• Pehle Satana, Phir Dil Lagana
Da fari an azabtar da zuciya kuma aka gyara ta.
• Humko Yeah Nakhre, Na Aaye Jaan-E-Jaana
Ban san ta yaya zan nuna fushina ba masoyina.
• Hum To Hai Kab Se Taiyyaar Baithe
Zaune nake a shirye tun tuni.
• Loote Koi To Loot Jaaye Jaan-E-Jaana
Ina ma wani ya zo ya ɗauke ni masoyina.
• Hum Ko Hai Jaan Se Bhi Pyaari Aashiq Mijaziyaan…
Na gane lamarin so na da wuyar sha'ani.
• Mere Dil Gaaye Jaa
Ya ke zuciyata ki ci gaba da rera waƙa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Ki rera ta da sha'awa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Mere Dil Gaaye Jaa
Ya ke zuciyata ki ci gaba da rera waƙa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Ki rera ta da sha'awa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
Zubi Zubi Zubi Ae He Zubi Zubi Zubi
O Zubi Zubi Zubi, Ae He He
Zubi Zubi Zubi Ae He Zubi Zubi Zubi
O Zubi Zubi Zubi, Zu Zu Zu
• Mere Dil Gaaye Jaa
Ya ke zuciyata ki ci gaba da rera waƙa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Ki rera ta da sha'awa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Mere Dil Gaaye Jaa
Ya ke zuciyata ki ci gaba da rera waƙa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Ki rera ta da sha'awa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Baatein Jo Dil Mein Hai Dabi
Zantukan da ke ɓoye a zuciya.
• Aankhon Se Boliye
Bayyana su da idanu.
• Haan… Baatein Jo Dil Mein Hai Dabi
Zantukan da ke ɓoye a zuciya.
• Aankhon Se Boliye
Bayyana su da idanu.
• Pyaar Se Jo Bhi Aa Mila
Duk wanda ya nuna min
• Hum Uske Holiye
Zan zamo nasu/nashi.
• Hum Ko Hai Jaan Se Bhi Pyaari Aashiq Mijaziyaan…
Na gane lamarin so na da wuyar sha'ani.
• Mere Dil Gaaye Jaa
Ya ke zuciyata ki ci gaba da rera waƙa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Ki rera ta da sha'awa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Mere Dil Gaaye Jaa
Ya ke zuciyata ki ci gaba da rera waƙa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Ki rera ta da sha'awa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
Zubi Zubi Zubi Ae He Zubi Zubi Zubi
O Zubi Zubi Zubi, Ae He He
Zubi Zubi Zubi Ae He Zubi Zubi Zubi
O Zubi Zubi Zubi, Zu Zu Zu
• Mere Dil Gaaye Jaa
Ya ke zuciyata ki ci gaba da rera waƙa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Ki rera ta da sha'awa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Mere Dil Gaaye Jaa
O my heart keep on singing
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Sing it in enthusiasm
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
Ooo Ooo Ooo… Ooo Ooo Ooo…
• Mere Dil Gaaye Jaa
Ya ke zuciyata ki ci gaba da rera waƙa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
• Masti Mein Gaaye Jaa
Ki rera ta da sha'awa.
Zub Zub Zubi Zubi Zubi Zubi
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com