Fassarar Waƙar Mere Ghar Aayi Ek Nanhi Pari
• Waƙa - Mere Ghar Aayi Ek Nanhi Pari
• Fim - Kabhi Kabhie
• Shekarar Fita - 1996
• Harshe - Hindi = Hausa
• Sauti - Khayyam
• Rubutawa - Sahir Ludhianvi
• Kamfani - EMI
• Rerawa - Lata Mangeshkar
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Mere ghar aayi
Ta zo gidana.
• Mere ghar aayi ek nanhi pari
Wata ƙaramar mala'ika ta zo gidana.
• Ek nanhi pari
Ƙaramar mala'ika.
• Chandni ke haseen rath pe sawaar
Tana haye bisa keken doki.
• Mere ghar aayi
Ta zo gidana.
• Mere ghar aayi ek nanhi pari
Wata ƙaramar mala'ika ta zo gidana.
• Ek nanhi pari
Ƙaramar mala'ika.
• Uski baaton mein shehad jaisi mithaas
Kalamanta suna da zaƙi kamar zuma.
• Uski saanson mein ittar ki mehakaas
Numfashinta yana da ƙamshi irin na turare.
• Honth jaise ke bheege bheege gulaab
Laɓɓanta kuma kamar furen jar fulawa.
• Gaal jaise ke behke behke anaar
Kumatunta kuma jajaye ne kamar ruman.
• Mere ghar aayi
Ta zo gidana.
• Mere ghar aayi ek nanhi pari
Wata ƙaramar mala'ika ta zo gidana.
• Ek nanhi pari
Ƙaramar mala'ika.
• Uske aane se mere aangan mein
Yayinda ta shigo harabar gidana.
• Khil uthe phool gungunai bahaar
Sai fulawoyi suka fara fidda furanni, idaniyar ruwa kuma ta fara waƙa.
• Dekhkar usko jee nahi bharta
Na kasa daina kallonta.
• Chahe dekhoon usse hazaron baar
Duk da cewa na kalle ta sau dubunnai.
• Chahe dekhoon usse hazaron baar
Duk da cewa na kalle ta sau dubunnai.
• Mere ghar aayi
Ta zo gidana.
• Mere ghar aayi ek nanhi pari
Wata ƙaramar mala'ika ta zo gidana.
• Ek nanhi pari
Ƙaramar mala'ika.
• Maine poocha usse ke kaun hai tu
Na tambaye ta ko wacece ita.
• Haske boli ke main hoon tera pyar
Sai ta yi murmushi ta ce, ni ce masoyiyar ka.
• Main tere dil mein thi hamesha se
Na kasance koda yaushe a cikin zuciyarka.
• Ghar mein aayi hoon aaj pehli baar
Yau ce rana ta farko da na fara zuwa gidanka.
• Mere ghar aayi
Ta zo gidana.
• Mere ghar aayi ek nanhi pari
Wata ƙaramar mala'ika ta zo gidana.
• Ek nanhi pari
Ƙaramar mala'ika.
• Chandni ke haseen rath pe sawaar
Tana haye bisa keken doki.
• Mere ghar aayi
Ta zo gidana.
• Mere ghar aayi ek nanhi pari
Wata ƙaramar mala'ika ta zo gidana.
• Ek nanhi pari
Ƙaramar mala'ika.
• Ek nanhi pari
Ƙaramar mala'ika.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com