FASSARAR WAƘAR DUKH BHARE DIN BEETE RE BHAIYA


Fassarar Waƙar Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya


• Waƙa - Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

• Fim - Mother India

• Harshe - Hindi = Hausa 

• Shekarar Fita - 1957

• Sauti - Naushad

• Rubutawa - Shakeel Badayuni

• Kamfani - Saregama

Rerawa - Shamshad Begum, Mohammed Rafi, Manna Dey & Asha Bhosle

• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman 

• Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Ab Sukh Aayo Re

Yanzu farinciki ya zo. 

• Rang Jeevan Mein Naya Laayo Re

Ya zo sabon kalar rayuwa. 

• Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Ab Sukh Aayo Re

Yanzu farinciki ya zo. 

• Rang Jeevan Mein Naya Laayo Re

Ya zo sabon kalar rayuwa. 

• Oye Hoye Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Dekh Re Ghata Ghirke Aayi

Kalli, giza-gizai masu duhu na tahowa. 

• Ras Bhar-Bhar Laayi

Cike suke da ruwa. 

• Dekh Re Ghata Ghirke Aayi

Kalli, giza-gizai masu duhu na tahowa. 

• Ras Bhar-Bhar Laayi

Cike suke da ruwa. 

• O Ghata Ghirke Aayi

Giza-gizai masu duhu na tahowa. 

• Chhed Le Gori Mann Ki Beena

Yarinya, ki kaɗa binar zuciyarki. 

• Rimjhim Rut Chhayi, Ho…

Lokacin damina ya iso. 

• Chhed Le Gori Mann Ki Beena

Yarinya, ki kaɗa binar zuciyarki. 

• Rimjhim Rut Chhayi, Ho…

Lokacin damina ya iso. 

M• O • Dekh Re Ghata Ghirke Aayi

Giza-gizai masu duhu na tahowa. 

• Ras Bhar-Bhar Laayi

Cike suke da ruwa.

Ho… 

• Prem Ki Gaagar Laayi Re Baadar

Giza-gizannan sun zo da tukwane cike da soyayya. 

• Bekal Mora Jiya Hoy

Yanzu zuciyata ta kasa zaune ko tsaye. 

• Prem Ki Gaagar Laayi Re Baadar

Giza-gizannan sun zo da tukwane cike da soyayya. 

• Bekal Mora Jiya Hoy

Yanzu zuciyata ta kasa zaune ko tsaye. 

• Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Ab Sukh Aayo Re

Yanzu farinciki ya zo. 

• Rang Jeevan Mein Naya Laayo Re

Ya zo sabon kalar rayuwa. 

N• Ho… • Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Ab Sukh Aayo Re

Yanzu farinciki ya zo. 

• Rang Jeevan Mein Naya Laayo Re

Ya zo sabon kalar rayuwa. 

N• Oye Hoye Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Ab Sukh Aayo Re

Yanzu farinciki ya zo. 

• Rang Jeevan Mein Naya Laayo Re

Ya zo sabon kalar rayuwa. 

• Ho… • Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Ab Sukh Aayo Re

Yanzu farinciki ya zo. 

• Rang Jeevan Mein Naya Laayo Re

Ya zo sabon kalar rayuwa. 

• Oye Hoye Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Madhur-Madhur Manwa Gaaye

Zuciyata na rera waƙoƙi masu daɗi.

• Apne Bhi Din Aaye

Ranakun farincikinmu sun zo. 

• Madhur-Madhur Manwa Gaaye

Zuciyata na rera waƙoƙi masu daɗi.

• Apne Bhi Din Aaye

Ranakun farincikinmu sun zo. 

• O Madhur-Madhur Manwa Gaaye

Zuciyata na rera waƙoƙi masu daɗi.

• Saawan Ke Sang Aaye Jawaani

Da faɗuwar ruwan sama, samartaka kan zo. 

• Saawan Ke Sang Jaaye O…

Da kuma shi yake tafiya. 

• Saawan Ke Sang Aaye Jawaani

Da faɗuwar ruwan sama, samartaka kan zo. 

• Saawan Ke Sang Jaaye O…

Da kuma shi yake tafiya. 

• O Madhur-Madhur Manwa Gaaye

Zuciyata na rera waƙoƙi masu daɗi.

Ho…

• Aaj To Jee Bhar Naach Le Paagal

Kai Mahaukaci, ka yi rawa yau iya yinka. 

• Kal Na Jaane Re Kya Hoye

Babu wanda ya san me zai faru gobe. 

• Aaj To Jee Bhar Naach Le Paagal

Kai Mahaukaci, ka yi rawa yau iya yinka. 

• Kal Na Jaane Re Kya Hoye

Babu wanda ya san me zai faru gobe. 

• • Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Ab Sukh Aayo Re

Yanzu farinciki ya zo. 

• Rang Jeevan Mein Naya Laayo Re

Ya zo sabon kalar rayuwa. 

• Ho… • Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Ab Sukh Aayo Re

Yanzu farinciki ya zo. 

• Rang Jeevan Mein Naya Laayo Re

Ya zo sabon kalar rayuwa. 

• Oye Hoye Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

• Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce

• Dukh Bhare Din Beete Re Bhaiya

Ranakun baƙin ciki sun wuce. 

ƘARIN HASKE: Beena/Veena wani abun kiɗi ne irin na mutanen Indiya.

©️✍🏻
 Jamilu Abdulrahaman
   (Mr. Writer) 
Haimanraees@gmail.com
Post a Comment (0)