Fassarar Waƙar Nit Khair Manga
• Waƙa - Nit Khair Manga
• Fim - Raid
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 2018
• Sauti - Tanishk Bagchi
• Rubutawa - Manoj Muntashir
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Rahat Fateh Ali Khan
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Nit Khair Manga, Nit Khair Manga, Nit Khair Manga Sohneya Main Teri, Duaa Na Koi…
Fatan alheri nake yi miki, masoyiyata, addu'a ta kenan.
• Akh Meri Hass Deve, Jadon Tenu Takk Da
Idanuwana ma murmushi suke fara yi idan na kalle ki.
• Jaan Ton Vi Zyada Tu, Paas Mainu Lagda
Ina jin kusancinki da ni fiye da rayuwata.
• Mere Khali Hathon Ko Hai, Tohfa Tu Rabb Da
Ke ce albarkar ubangiji a waɗannan fankon hannayen nawa.
• Tera Jaise Hor Koi, Ho Hi Nahi Sakda
Ba za a taɓa samun wata kamar ki ba.
• Mere Sajdon Ko Saathi, Ek Tera Dar Kaafi
Domin yin sujjuda, masoyiyata, ƙofarki ma ta wadatar.
• Khuda Na Koi Mainu Hor Mangda
Bana buƙatar wani ubangiji kuma (bayan ke).
• Nit Khair Manga, Oh Nit Khair Manga Sohneya Main Teri
Fatan alheri nake yi miki, masoyiyata.
• Duaa Na Koi Hor Mangda (x2)
Abin da nake yi wa addu'a kawai kenan.
• Nit Khair Manga, Oh Nit Khair Manga Sohneya Main Teri
Fatan alheri nake yi miki, masoyiyata.
• Duaa Na Koi Hor Mangda (x2)
Abin da nake yi wa addu'a kawai kenan.
• Bikhra Hua Thha Kaanch Ke Jaisa
Na tarwatse kamar fasashshen gilashi.
• Chhu Liya Tune Toh Main Sanwar Gaya
Amma kina taɓa ni sai nan take na dawo sabo.
Aaa…
• Umr Mein Usko Ginta Nahi Main
Ban ɗauki hakan a matsayin tsufa ba.
• Tere Bina Jo Waqt Guzar Gaya
Lokutan da na tafiyar tare da ke.
• Jachta Nahi Hai Rang Hor Koi Mainu
Babu wani kala da ke burge ni.
• Jabse Main Yaara Tere Rang Rangda…
Tun da na kalantu a cikin kalarki, ya ke abokiyar tarayya ta.
• Nit Khair Manga, Oh Nit Khair Manga Sohneya Main Teri
Fatan alheri nake yi miki, masoyiyata.
• Duaa Na Koi Hor Mangda (x2)
Abin da nake yi wa addu'a kawai kenan.
• Nit Khair Manga, Oh Nit Khair Manga Sohneya Main Teri
Fatan alheri nake yi miki, masoyiyata.
• Duaa Na Koi Hor Mangda
Abin da nake yi wa addu'a kawai kenan.
(Sa Re Ga Ma Pa Dha Ni)
• O Re Diljaaniya Jind Meri Tujhse
Ya abar ƙaunata, ke ce dalilin da yasa nake raye.
• Tere Sahaare Saans Hai Meri
Numfashina ya dogara ne da ke.
Aaa…
• Baadal Jaisa Pyaar Hai Tera
Sonki tamkar girgije yake.
• Saagar Jaisi Pyaas Hai Meri
Ƙishirwana kuma kamar teku.
• Chadh Gayi Mainu Tere Ishq Di Faqeeri
Na faɗa cikin maye saboda haukar soyayyarki.
• Teri Galliyon Mein Mera Dil Lagda…
Zuciyata ta alaƙantu ne kawai da layin da kike.
• Nit Khair Manga, Oh Nit Khair Manga Sohneya Main Teri
Fatan alheri nake yi miki, masoyiyata.
• Duaa Na Koi Hor Mangda (x2)
Abin da nake yi wa addu'a kawai kenan.
• Nit Khair Manga, Oh Nit Khair Manga Sohneya Main Teri
Fatan alheri nake yi miki, masoyiyata.
• Duaa Na Koi Hor Mangda
Abin da nake yi wa addu'a kawai kenan.
Aaa… Aaaa….
Sa Re Ga Ma Pa Dha Ni)
ƘARIN HASKE: Shi dai so ba hauka bane, don haka ya kamata mu san irin abinda za mu faɗa yayin da muka shiga shauƙin soyayya, kada mu je mu tsunduma a kafirci. Allah ya shiryar mana da zukatanmu.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com