Fassarar Waƙar Pyar Kar Liya Toh Kya
• Waƙa - Pyar Kar Liya Toh Kya
• Fim - Kabhi Kabhie
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 1976
• Sauti - Khayyam
• Rubutawa - Sahir Ludhianvi
• Kamfani - EMI
• Rerawa - Kishore Kumar
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Oye pyar kar liya toh kya, pyar hai khata nahi
Sai me don muna soyayya, shi so ai ba abu mai muni bane.
• Pyar kar liya toh kya, pyar hai khata nahi

• Teri meri umar mein kisne yeh kiya nahi
Waye bai yi irin haka ba sanda yake da shekarun mu?

• Tere honth mere honth sil gaye toh kya hua
Sai me don laɓɓanmu sun kasance a rufe?

• Dil ki tarah jism bhi mil gaye toh kya hua
Sai me don jikunanmu sun haɗu kamar yadda zukatanmu suka yi?

• Isse pehle kya kabhi yeh sitam hua nahi
Shin wannan zaluncin be taɓa faruwa bane?
• Pyar kar liya toh kya, pyar hai khata nahi
Sai me don muna soyayya, shi so ai ba abu mai muni bane.
• Main bhi hoshmand hoon, tu bhi hoshmand hai
Ni mai wayo ne, ke ma mai wayo ce.
• Us tarah jiyenge hum jis tarah
pasand hai haan
Za mu rayu ne ta yadda muke so.

• Unki baat kyun sune jinse vaasta nahi
Akan me za mu saurari (maganar) baƙi?
• Pyar kar liya toh kya, pyar hai khata nahi
Sai me don muna soyayya, shi so ai ba abu mai muni bane.
• Rasm kya, riwaaz kya, dharm kya, samaaj kya
Mecece al'ada, mene bikin al'ada, menene addini, mecece al'umma?
• Dushmanon ka khauf kyun, doston ki laaj kya
Meye na jin tsoron maƙiya da kuma kunyar abokai?

• Yeh woh shokh hai ki jisse koi bhi bacha nahi
Wannan wani abu ne da babu wanda ya iya guje masa.
• Pyar kar liya toh kya, pyar hai khata nahi
Sai me don muna soyayya, shi so ai ba abu mai muni bane.
• Pyar kar liya toh kya, pyar hai khata nahi
Sai me don muna soyayya, shi so ai ba abu mai muni bane.
• Teri meri umar mein kisne yeh kiya nahi
Waye bai yi irin haka ba sanda yake da shekarun mu?
• Pyar kar liya toh kya, pyar hai khata nahi
Sai me don muna soyayya, shi so ai ba abu mai muni bane.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com