ZUWA GA MAI FAMA DA RASHIN SHA'AWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 


*_Yadda Ake Hadi Ga Macen Da Take Fama Da Matsalar Rashin Sha'awa_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin soyayyiyar aya
* Garin ridi
* Garin cukwi
* Nonon Shanu ko madara
*Bayani;* Zaki samu dukkan wadannan garin sai ki hadasu guri daya ki juya har su hade sai ki dunga diba kina sha da madara.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ

Post a Comment (0)