HAƊIN DA KE MAGANCE JIN ZAFI YAYIN SADUWA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Jin Zafin Saduwa_*

Wannan wani hadi ne da akeyi don magance jin zafin saduwa ko rashin sha'awa ko daukewar ni'ima.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Dabino
* Garin ridi
* Garin habba
* Garin raihan
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki samu zuma lita daya kk hadesu wuri daya ki dunga sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
Post a Comment (0)