HAƊIN KIN FI KANKANA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Uwar Gida Kinfi Kankana Ruwa_*

Wannan hadin yana sa mace ta kasance cikin ni'ima da yawan naso matukar tana shan wannan hadin kuma wanda suke shan wannan hadin ba a kwace musu miji kema ki koya kiga yanda zaki tara ni'ima.

Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Kankana
* Garin kanunfari
* Garin dabino
* Kwakwa
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu kankana mai kyau sai ki fere samanta kiyi mata kofa a sama sai ki kawo garin kanunfari ki zuba a cikin kankanar sai ki samu garin dabino shima ki zuba a cikin kankanar sai kuma Kwakwa kwallo daya ki fasa ki zuba ruwan a cikin kankanar sannan itama kwakwar ki gurzata ta zama gari ki zuba aciki kankanar shikenan kin hada sai ki ajiyeta a waje mai tsafta kamar firige bayan awa goma sha biyar (15 hours) sai ki fara sha harya kare, yar uwa wannan hadin ba na bari bane.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5

Post a Comment (0)