HAƊIN GYARAN NONO SU TSAYA TSUR!

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Kal Tufa Don Gyaran Nono Su Tsaya Cir_*


Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Kal Tufa
* Garin hulba
* Garin kumfan Maliya
*Bayani;* Zaki samu garin hulba ki tafasa sai ki dunga gasa nonon da shi da yamma idan kuma zaki kwanta sai ki kawo garin kumfan maliya ki kwaba da ruwan kal tufa ki shafe nonon da shi, in sha Allah zai ciko ya tashi ko da sun zube.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1

Post a Comment (0)