MAFI ALKHAIRIN BAYI A WURIN ALLAH RANAR ALƘIYAMA


MAFI ALKHAIRIN BAYI A WAJAN ALLAH A RANAR ALQIYAMA

Daga Imran Bn Husain Allah ya kara masa yarda yana cewa:Daga Annabi s.a.w yana cewa:
(Lallai mafi alkhairin bayi a wajan Allah a ranar Alqiyama sune masu yawan godiya ga Allah).
@الألباني ,صحيح الجامع الرقم : 1571 | خلاصـة حكـم المحدث : صـحيح

Ma'anar Hadisin;"
المنــاوي رحمه الله :
Yana cewa:
"Sune masu yawan godiya ga Allah akowane hali da kowane yanayi suke ciki,sun siffantu da siffa mai kyau nan duniya itace yawaita godiya ga Allah akowane hali,acikin jin dadi da lokacin kunci......"
@فيض القدير بشرح الجامع الصغير.

Allah ne mafi sani
Post a Comment (0)