RISHI KAPOOR & NEETU SINGH


RISHI KAPOOR & NEETU SINGH
_________________________________________________

Soyayya tsakanin #RishiKapoor da #NeetuSingh yadda suka hadu suka fara yoyayya har suka auri junan su ❤️

da farko dukan su biyu sun fara fim tun suna yara, kafin su fara soyayya su abokanan juna ne sosai har shi Rishi baya boyewa Neetu sirrinsa da yan matan sa domin shi akwai shi da son mata 😍 har Idan Rishi yayi fada budurwarsa Neetu take taimaka masa wajen rubutawa budurwarsan wasika wanda zai kwantar mata da hankali.

lokacin da suke kapcen fim din #ZahreelaInsaan1974 Rishi yayi fada da budurwarsa Neetu ce ta rubutawa budurwar wasika na kwantar mata da hankali, sai daga baya Rishi ya lura cewa Neetu ce da dace dashi a lokacin da yaje kapcen fim din sa a kasan waje sai ya gano shewa yayi kewar Neetu daga nan ya fara sonta, sai ya aika mata da wasika ita kuma ta amince da soyayyar ta sa, lokacin da suke kapcen films din #KhabiKhabi #KhelKhelMein da #AmarAkbarAnthony suka gano cewa suna kaunar junan su daga nan suka fara soyayya, amma basuyi aure ba domin lokacin Neetu karama ce bata kai aure ba sanda suka shafe shekaru biyar suna yoyayya sannan sukayi aure a shekarar 1980.

Sun haifi 'ya'ya biyu #Riddhima da jarumi #RanbirKapoor, akwai lokacin da Neetu ta bar gidan Rishi saboda yawan kwalɓewansa na barasa 😲 amma daga baya ta dawo sun shigaba da zama tare sanda Rishin ya sheke, ku fada mana wasu jaruman da sukayi soyayya sannan suka auri junansu.

DEDICATED TO
👇
HajiSadiya Garbarba na Sadaukar wa Hajiya Sadiya wannan post din bisa Qokari da jajircewa da ta yi don ganin cewa an soke kayan #LEFE 😂 Jin jina gareki Hajiya mace mai kamar maza 🙏🙏
Post a Comment (0)