*WASU ABABEN LURA KAFUN RABON GADO*
https://chat.whatsapp.com/BsuVPYdzZY7C1Sv0lgoNES
*TAMBAYA*❓
Assalamu Alaiykum Bayan Mutuwam Mutum, mai yakamata akashe acikin kudin Magada ?!
*AMSA*👇
Wa'alaykumussalam Na'am da farko afara Duba Likkafani, ya saya ya ajjiye kodai ?
idan baidashi, Ana iya sayowa ko ayi Amfan Da kayan Sawan sa ida da talauchi...
Amma dai da kudin Mamaci ake sayan likkafani kaman yanda Abubakar Radiyallahu Anhu yabada umarnin ayida kudin sa ( Bukhari 1321 ). hakama Annabi S.A.W yasa akayiwa mutune da Dukiyan su
Idan baida kudi, Sai wadanda suke Daukan Dawainiya sa su sayo ko 'ya'yan sa...
idan babu ! Aje Dukiyar Qasa dake hannu gomnati (baitul Mali ) ace wane ya Rasu ba kudin likkafani
idan ba hlin zuwa, Anaima a hannun Musulmai.
2- Wasiyya :- Ana biyan Wasiyan da baifi Daya bisa ukun dukiyan ba, kaman Yanda Annabi ya fadawa Sa'ad bin Abi Waqqas lokacin da yayi Rashi lafiya mai Tsanani ...
3- BASHI :- Aduba Bashi Abiya Kaman Yadda Abu Abdillah Jabir ya biya Bashin mahaifin sa Abdullahi bin Amru bin Haram Bin ka'ab Al-asary khazrajiy
bayan Samun Shahada dayayi a filin daga...
4 GADO: A duba Gado, Suwa sukachan chanta abasu hakki su
Shaykh Saleh ibn Ussaimin ya Yalwata Rubutu Akan Wannan Matsalan cikin
شرح المتع
Wallahu A'alam
Ga ma su sha'awar shiga wannan group sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu ta WhatsApp
08087788208
08054836621
*_Group Admin: 👇_*
*MAL. HAMISU IBN YUSUF*