YADDA AKE HAƊIN DA YAKE DAWOWA MACE DA SHA'AWARTA

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

Yadda Ake Hadin Da Yake Dawowa Mace Da Sha'awanta

Yar uwa wannan hadin yana da matukar mahimmanci don yana da wowa mace da ni'ima bayan ya dauke saboda da ciwon sanyi ko baseer amma yana da kyau ta fara shan magani don dauwamar da ni'iman.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Zuma
* Nono shanu
* Kanunfari 
* Dabino
*Bayani;* Zaki samu dabino ki cire kwallon sai ki jika idan ya jiku sai ki markada ki zuba sauran kayan hadin ki dunga sha, in sha Allah ni'ima zata dawo.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Maceng Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1

Post a Comment (0)