Hikimomin
Magabata
_
*
Ban taba ganin Abokin dayake daga darajar Abokinsa ba kamar Alqur'ani...Madalla da wanda yayi Abota da Alqur'ani...
Dan Uwa nagari yafi kanka muhimmanci agurinka,domin kai zuciya umartarka take da mugun abu...Dan uwa nagari kuma da kyakkyawa yake umartarka....
Aikin da ba ikhlasi,kamar matafiyine daya cika jakarsa ta ruwa da duwatsu,ga nauyi kuma baze amfaneshi ba(ibn Qayyim)
Me girman kai,kamar mutumin daya hau kan dutsene me girma,Yana hango mutane qanana,shima mutane suna kallonshi dan qarami...
Qarshen ladabi shine kayi shiru ga mutumin dayake maka magana akan abinda kai kasani,shi kuma ya jahilci abun.....
Allah ka bamu ikon gyara halayenmu,Amiin. Kuma Ya jiƙan ki, malama.
Zeena Jaz.. ✍🏼