*HUKUNCIN YIN BAYE {Insemination} GA MA'AURATA*
https://chat.whatsapp.com/IZhc4HXjGXFDOuOmx3ceZA
*TAMBAYA*❓
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu dafatan mlm yana lfy Amin.
Mlm ga tambaya ta kamar haka shin ya halatta mace taje a ibi maniyyin ta da na mijin ta a saka mata a mahaifa ta samu ciki?
*AMSA*👇
Wa alaikumus salam wa rahmatullahi wa barakatuh. Alhamdu lillahi rabbil alamin wassalatu wassalamu ala rasulillah wa ala alihi wa sahbihi ajma'in.
Ya halatta, domin hakan sababi ne kuma hanya ce da aka jarraba ta samun haihuwa ga mutanen da halittar su na da raunin ƙarasa wani aiki da suka gangan jikin su ta fara.
SharaÉ—i kawai shine ya zamo babu cutarwa ga mijin ko matar, kuma akwai aure ingantacce a tsakanin ku, sannan maniyyin ya zamo na ku ne, mata da miji. Allah yasa a dace, ya azurta ku da zurriyya É—aiyibah salihah.
Wallahu ta'aala a'lam.
*_Amsawa_* :
*Malam Aliyu Abubakar Masanawa*
Zaku iya samu wannan group na Facebook ta wannan hanyar👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Join us on Facebook🖕