SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Bayani Akan Man Zaitun
Man zaitun na sanya gashi yayi baki, taushi da kuma tsawo, hakan nema yasa mutanan ketare suke amfani da man zaitun a gashi.
In kina shafa man zaitun a fatar jikinki don tayi laushi kuma zaka shiga da shi zafi da rana da inuwa ba komai kuma idan gashi ne zatayi laushi, gashi yayi tsayi.
Kuma kina shafa man zaitun a cikin gabanki domin matsi da laushi da kuma kawar da cuta koda kina jin zafi bayan saduwa zaiyi maganinsa.
shafa man zaitun akan tabo yana batar da tabo ko na menene yana maganin zaga yan bakin tabo, kuma zaki iya mayar da man zaitun ya zama man kitsonki.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Zauren Macen Kwarai
. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc