FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN MUMBAI SAGA

Fassarar Kalaman Fim Ɗin Mumbai Saga


• Fim - Mumbai Saga
• Shekarar Fita - 2021
• Harshe - Hindi = Hausa 
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman 


• Jungle mein sannate ka matlab jungle mein sher hai ... aur log khauf se jungle jaate nahi ... magar sher jab jungle chhodkar khule-aam shehar mein shikaar karne lagta hai ... toh poora shehar usse maarne ke liye khada ho jaata hai. 

* Idan ka ji shiru a daji hakan na nufin zaki yana nan a ciki... Kuma mutane ba sa zuwa wannan dajin saboda tsoro... Amma da zarar zakin ya baro dajin ya shigo cikin gari farauta... To gaba ɗaya mutanen garin ne za su taru wajen kashe shi. 

Mahesh Manjrekar

• Agar tu ungli nahi karta ... toh apni bhi ginti shareefon mein hoti. 

* Da ace ba ka tunzura ni ba... Da na kasance a cikin mutane nagari. 

John Abraham

• Meri goli se bachne ke liye tujhe baar-baar khushkismat hona padega ... aur mujhe sirf ek baar. 

* Domin tsere wa harsashi na kana buƙatar zama mai sa'a sau da dama... Ni kuwa, sau ɗaya nake buƙatar zama mai sa'a. 

Emraan Hashmi

• Jab iraada marne maarne ka ho ... toh fikar nahi, taiyaari karte hai. 

* Yayin da niyyar ta zamo ka kashe ne ko ka mutu... To shiri ya kamata mutum ya yi, ba damuwa ba. 

John Abraham

• Agar zindagi mein aage badna chahte ho na ... toh do baatein yaad rakho ... tumhe kaun chahiye aur usse kya chahiye

* Idan ka na so ka ci gaba a rayuwa... Kada ka manta da abubuwan nan guda biyu... Wa kake so da kuma me suke so. 

Mahesh Manjrekar

• Kismat gaadi ke gear jaisi hai ... agar time par badal diye toh zindagi ki speed badh jaati hai. 

* Ita ƙaddara kamar giyar mota take... Idan ka canja ta a lokacin da ya dace sai saurin duniya ya ƙaru. 

John Abraham

• (Sabar kar, tera bhi time aayega) - Time toh har kisi ka aata hai ... mera daur aayega

* (Yi haƙuri, kai ma lokacin ka zai zo) lokaci yana zuwa wa kowa... Amma ni zamani ne zai zo gare ni. 

John Abraham

• Patthar ka jawab phool se doonga ... lekin phool uski arthi pe hoga

* Zan ba shi amsar dutsensa da fure ne... Amma furen akan makararsa zai kasance. 

Amole Gupte

• Hum dono ek hi jagah khade hai ... lekin fark sirf itna hai ... tu neeche jaa raha hai aur main upar

* Dukkanmu muna tsaye ne a waje ɗaya... Amma banbancin shi ne... Kai ƙasa ka nufa ni kuma na yi sama. 

John Abraham

• Bandook toh sirf shaunk ke liye rakhta hoon ... darane ke liye naam hi kaafi hai

* Ina yawo da bindiga ne kawai saboda ra'ayi... Sunana ma kawai ya isa ya haifar da tsoro. 

John Abraham

• Shikayat apno se hoti hai ... aur shukriya uske alava main kisi ka nahi karta. 

* Makusantanka kawai ka ke iya kai wa kukanka... Ni kuma ba na godiya ga kowa sai Allah. 

John Abraham

• Guzra hua waqt aur aane wala waqt ... dono ko kal kehte hai ... yeh faisla humein karna hai ki hum kis kal mein rehna chahte hai. 

* Lokacin da ya shuɗe da wanda zai zo... Duka muna kiransu yini ɗaya daga yau... Amma ya kamata mu yanke shawarar a wane lokaci muke so mu rayu. 

• Yahan raj ussi ka chalta hai jiski himmat uski taqat se badi ho. 

* Wanda ƙwarin gwiwarsa ta fi yawan ƙarfinsa, shi ke mulki a nan. 

Sunil Shetty

• Aaj se tera kissa khatam aur meri kahani shuru. 

* Daga yau an rufe babin ka, ni kuma labarina ya fara. 

John Abraham


©️✍🏻
 Jamilu Abdulrahaman
   (Mr. Writer) 
  08185819176 
Haimanraees@gmail.com


Post a Comment (0)