FASSARAR WAƘAR MOHABBAT KI JHOOTI
• Waƙa - Mohabbat Ki Jhooti
• Fim - Mughal-e-Azam
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 1960
• Sauti - Naushad
• Rubutawa - Shakeel Badayuni
• Kamfani - EMI Records
• Rerawa - Lata Mangeshkar
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Mohabbat Ki Jhooti Kahani Pe Roye
Bar ni in yi kuka akan labaran ƙarya akan soyayya.
• Badi Chot Khai Javani Pe Roye, Javani Pe Roye
Ƙuruciyata ta raunana, bar ni in yi kuka akan hakan.
• Mohabbat Ki Jhooti Kahani Pe Roye
Bar ni in yi kuka akan labaran ƙarya akan soyayya.
• Na Socha Na Samajha, Na Dekha Na Bhala
Ban yi tunani ba, ban fahimta ba, kuma ban yi tsammani ba.
• Teri Arazu Ne, Hameinn Maar Dala
Muradinka shi ne ya kashe ni.
• Tere Pyar Ki Meharabani Pe Roye, Roye
Bar ni in yi kuka akan girman soyayyarka.
• Mohabbat Ki Jhooti Kahani Pe Roye
Bar ni in yi kuka akan labaran ƙarya akan soyayya.
• Khabar Kya Thi Honthon Ko Sina Padega
Wa ya san cewa za a tursasa mu mu kulle zukatanmu?
• Mohabbat Chhupa Ke Bhi, Jina Padega
Cewa dole mu rayu bayan mun ɓoye soyayyar mu?
• Jiye To Magar Zindagani Pe Roye, Roye
Ina Rayuwa, amma ina kuka akan rayuwa.
• Mohabbat Ki Jhooti Kahani Pe Roye
Bar ni in yi kuka akan labaran ƙarya akan soyayya.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
08185819176
Haimanraees@gmail.com