FASSARAR WAƘAR SAIYAARA

FASSARAR WAKAR SAIYAARA 

• Waƙa - Saiyaara
• Fim - Ek Tha Tiger
• Harshe - Hindi = Hausa 
• Shekarar Fita - 2012
• Sauti - Sohail Sen
• Rubutawa - Kausar Munir
• Kamfani - YRF Music
• Rerawa - Mohit Chauhan & Tarannum Malik
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman 

• Aasmaan, tera mera hua

Samaniya tawa ce, kema taki ce. 

• Khwaab ki tarah dhuaan dhuaan

Kamar mafarki, tare take da hayaƙi. 

• Aasmaan, tera mera hua

Samaniya tawa ce, kema taki ce. 

• Saans ki tarah ruaan ruaan

Kamar numfashinmu, a rabe. 

• Ho...Jaaye jahan tu jaye

Duk in da kika je. 

• Paaye mujhe hi paaye

Ni kawai za ki samu/gani . 

• Saaye ye mere hain tujh mein samaaye

Yanzu Inuwa ta na tare da ke. 

• Saiyyara main saiyaara

Yanzu ni tauraro ne mai zagaye duniya/ni duniya ce yanzu. 

• Saiyyara tu saiyyara

Yanzu ke tauraruwa ce mai zagaye duniya, ke duniya ce yanzu. 

• Sitaron ke jahan mein milenge ab yaara

Za mu sake haɗuwa a duniyar taurari. 

• Tu jo mila, to yoon hua

Haɗuwa da kai, ta sa hakan ya faru. 

• Ho gayi poori adhoori si dua

Burina ya cika. 

• Tu jo gaya, to le gaya

Da ka tafi, sai ka tafi da (shi) 

• Sang tere mere jeene ki har wajah

Duk burina na yin rayuwa. 

• Ho...Jaaye jahan tu jaye

Duk in da kika je. 

• Paaye mujhe hi paaye

Ni kawai za ki samu/gani . 

• Saaye ye mere hain tujh mein samaaye

Yanzu Inuwa ta na tare da ke. 

• Saiyyara main saiyaara

Yanzu ni tauraro ne mai zagaye duniya/ni duniya ce yanzu. 

• Saiyyara tu saiyyara

Yanzu ke tauraruwa ce mai zagaye duniya, ke duniya ce yanzu. 

• Sitaron ke jahan mein milenge ab yaara

Za mu sake haɗuwa a duniyar taurari. 

• Saiyyara main saiyaara

Yanzu ni tauraro ne mai zagaye duniya/ni duniya ce yanzu. 

• Saiyyara tu saiyyara

Yanzu ke tauraruwa ce mai zagaye duniya, ke duniya ce yanzu. 

• Sitaron ke jahan mein milenge ab yaara

Za mu sake haɗuwa a duniyar taurari. 

• Tum pe miti, tum se bani

Na miƙa kaina gareka, saboda kai aka yi ni. 

• Tum se hua hai haan khud pe yakeen

Saboda kai ne, na yarda da kaina.

• Tu jo nahi, to naa sahi

Idan ba ka can , to barshi kawai. 

• Main hoon yahan to tu hai yahin kahin

Idan har ina nan, to tabbas kai ma kana kusa. 

• Ho...Jaaye jahan tu jaye

Duk in da kika je. 

• Paaye mujhe hi paaye

Ni kawai za ki samu/gani . 

• Saaye ye mere hain tujh mein samaaye

Yanzu Inuwa ta na tare da ke. 

• Saiyyara main saiyaara

Yanzu ni tauraro ne mai zagaye duniya/ni duniya ce yanzu. 

• Saiyyara tu saiyyara

Yanzu ke tauraruwa ce mai zagaye duniya, ke duniya ce yanzu. 

• Sitaron ke jahan mein milenge ab yaara

Za mu sake haɗuwa a duniyar taurari. 

• Saiyyara main saiyaara

Yanzu ni tauraro ne mai zagaye duniya/ni duniya ce yanzu. 

• Saiyyara tu saiyyara

Yanzu ke tauraruwa ce mai zagaye duniya, ke duniya ce yanzu. 

• Sitaron ke jahan mein milenge ab yaara

Za mu sake haɗuwa a duniyar taurari. 

©️✍🏻
 Jamilu Abdulrahaman
   (Mr. Writer) 
  08185819176 
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)