Assalamu alaikum,
Tare da godiya ga Allah da Salati ga Manzon Allah nake isar da sakon fatan alheri da barka da kammala ibadar Ramadan lafiya. Ina rokon Allah Ya karbi ibadunmu. Ya jikan magabatanmu. Ya kyautata karshenmu.
Allah Ya girmama ladan hidimar mu da sadar da zumuncinmu a wannan wata mai alfarma.
Barka da Sallah.