HAƊIN JAN NAMA DON CIKO DA GABAN MACE



SIRRIN MALLAKAN MIJINKI 


Yadda Ake Hadin Jan Nama Don Ciko Da Gaban Mace

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Jan nama
* Icen malmo
* Nonon rakumi ko akuya
* Kayan miya
*Bayani:

Zaki samu jan nama mai kyau sai ki gyara ki dafa kiyi masa hadin farfesu amma ruwan malmo da shi za a dafa, idan yakusa dahuwa sai ki zuba nonon rakumin ki barshi ya dahu sosai amma kar ki bari romon ya kone sai ki dunga ci kina shan romon, wannan hadin yana ciko da gaban mace.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Zauren Macen Kwarai

. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)