*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Ruwan Danyen Inabi Don Karin Yawan Ni'ima_*
Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Ruwan inabi
* Garin kanunfari
* Garin kistul hindi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu ruwan inabinki mai kyau sai ki kawo garin kistul-hindi da garin kanunfari ki zuba a cikin ruwan sai kuma ki dauko zuma ki zuba a ciki ki dunga sha.
WabillahinTaufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ