HUKUNCIN AZUMIN WANDA BAYA SALLAH!



HUKUNCIN AZUMIN WANDA BAYA SALLAH!

Lalle wanda ya ke azumi baya sallah to azuminsa bai amfanar da shi, kuma ba'a karɓa masa ba, kuma zimmarsa bata kubuta ba, bal ma ba'a bukatarsa da ya yi azumin matuƙar ba ya sallah, domin wanda baya sallah kamar bayahude da banasare ya ke, me ku ke gani da ace bayahude ko banasare zai yi azumi alhali yana kan addininsa, shin hakan zai amfanar da shi? A'ah, dan haka zamu cewa wannan mutum da ya tuba zuwa ga Allah ya yi sallah da azumi, lalle duk wanda ya tuba zuwa ga Allah, Allah zai yafe masa. - Shaykh Ibn Uthaymeen (Rahimahullah)

#Zaurenfisabilillah

Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Facebook:
https://www.facebook.com/Zaurenfisabilillah-107455768160058/?ti=as
Post a Comment (0)