_*KANASON SAMUN FARIN CIKIN DUNIYA DANA LAHIRA?*_
_To Kada Ka Bari Azumin Gobe LITININ Ya Wuce ka. Domin Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa:_
عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قاٍل رسول الله صلى الله عليه وسلم: *”..... لِلصَّائِمِ فَرْحَتَانِ يَفْرَحُهُمَا، إِذَا أَفْطَرَ فَرِحَ، وَإِذَا لَقِيَ رَبَّهُ فَرِحَ بِصَوْمِهِ“.*
(رواه البخاري ومسلم)
_An Kar6o Daga Abi-Hurairah (ra) Yace: Manzon Allah (ﷺ) Yace: *“...... Mai Azumi Yanada Farin Ciki Biyu da Zaiyi Farin Ciki Dasu: Yayin Da Zaiyi Buɗe Baki Zaiyi Farin Ciki, Sannan Idan Ya Haɗu da Ubangijinsa Zaiyi Farin Ciki da Azuminsa”.*_
_(Bukhari da Muslim)_
_*YA ALLAH KA TABBATAR DA FARIN CIKI A RAYUWAR MU KA KUMA SANYA MU CIKIN BAYIN DA ZASUYI FARIN CIKI RANAR ƘIYAMA*_
_*✍🏽Abu Aysha Al-Maliky*_
_ZAKU IYA BIBIYAR MU TA WAƊANNAN HANYOYIN SADARWAR👇🏽👇🏽_
*WHATSAPP*
+2347055883010
*FACEBOOK:*
https://www.facebook.com/groups/222507361428028/
*TELEGRAM:*
https://t.me/joinchat/OOh5_RUljMIixFLQgNCDyg