SAMUN GAFARAR ZUNUBAI NA KWANA GOMA A RANAR JUMA'A



. السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته


Ana мυѕlιм

__انا مسلم____________

” بسم الله الرحمن الرحيم
 ______________________


SAMUN GAFARAR ZUNUBAI NA KWANA GOMA A RANAR JUMA'A

Copied 

Daga Salmanal Farisy رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ,yace;Manzon Allah SAW yace;
(Babu wani mutum da zaiyi wanka ranar juma'a kuma ya tsarkaka gwargwadon iko na tsarkinsa,kuma ya shafa mai daga mansa,kuma ya sanya turare,sannan ya fita zuwa masallaci,bai qetara tsakanin mutum biyu ba,sannan ya sallaci abinda aka wajabta masa,sannan yayi shiru a lokacin da Liman yake Huduba,face an gafarta masa tsakanin wannan juma'ar zuwa wata juma'ar)
@صحيح البخاري-رقم:(883).

A wata riwar acikin Saheehu Musulim;
(.....Da karin kwana ukku....)
@صحيح مسلم

ابن حجر رَحِمَهُ اللهُ تَعَالَى:-
Yana cewa;
"Kankare zunubai daga juma'a zuwa wata juma'ar baya samuwa sai ya ciki Sharuddan da aka ambata acikin hadisi,sharuddan sune kamar haka;

*Yin wankan Juma'a*

*Yin tsafta da gyaran jiki da tufafi*

*Sanya turare mai dadin kamshi da shafa mai*

*Sanya tufafi mai kyau*

*Tafiya masallaci cikin nutsuwa*

*Kada ka qetara tsakanin mutum biyu*

*Kamewa daga chutar da wani*

*Kuma kayi nafilar gaisuwar masallaci*

*kuma kayi shiru ka saurari huduba*

*Kuma ka baryin Lagwu lokacin huduba*

*Ka fuskanci Liman lokacin da yake Huduba*
@فتح الباري:(372/2)
Copied 
Allah ne mafi sani

*Karatu Daga Zauren*
                   👇
                 ```Ana muslim.```


➖➖➖➖➖➖➖➖

👉🏻✍🏻 ```• Duk mai Sha'awan Shiga Zauren ANA MUSLIM{☝أنا مسلم}
ta kafaar whatsApp sai ya/ta turo mana da suna, Adreshi, ta wannan Numbers namu```

*+2348066-686177* 
_or_
 *+2348031-151240*



Kuma za'a iya biyayanmu ta kafar facebook 
Ko ta Telegram 

https://www.facebook.com/zaurenanamuslim/

https://t.me/joinchatSb2zg1ViDOPlnTvxoZjyWg

```Dokan da za'a kiyaye kafin Turo mana Suna```⚖🔨 

*A TABBABTA ANYI CI KAKKEN SALLAMA KAFIN A TURO DA SUNA SLM KO ASLM BAZAI KARBU BA. SAI A KIYAYE*
Post a Comment (0)