*TSAKANIN SUHUR DA KIRAN SALLAH.*
*Gashi kamar haka👇.*
*عن زيد بن ثابت رضى الله عنه قال: "تسØرنا مع النبي صلى الله عليه وسلم ثم قام إلى الصلاة قلت: كم كان بين الأذان والسØور؟" قال: "قد خمسين أية".*
[رواه البخاري ومسلم].
*Daga zaidu dan sabit Allah ya kara masa yadda ya ce: " Munyi suhur tare da annabi "S A W" sannan ya tashi zuwa ga sallah, sai nace: "Nawane tsakanin kiran sallah da lokacin suhur?" Sai annabi "S A W" yace: "Gwar gwadon karanta ayoyi hamsin 50".*
[Bukhari da muslim suka rawaito shi].
*RAMADAN:- 3/ 1442.*
*APRIL:- 15/ 2021.*
*Allah yasa mudace duniya da lahira.*
*UMAR MUHAMMAD "ABU ASIM".*
[08038315889].