MAGANIN CIWON MARA DA CIWON CIKI



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Garin Hulba Don Magance Ciwon Mara Ga Mai Ciki_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin hulba
* Garin habbatus sauda 
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa ki tace ruwan ki zuba Zuma ki dunga sha, in sha Allah zai daina ciwo.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)