ILLAR LUWADI!
"Malam ibnul Qayyim (Rahimahullah yake cewa;
A cikin Luwadi akwai 'barnar da ta wuce lissafi, yace da a kama 'Da namiji ayi wannan 'barna da shi gara a kashe shi, domin aka yi wannan lalata da shi an 'bata masa rayuwa, (gyaruwar sa abu ne mai wahala gaske) idan ya yarda aka yi wannan 'barna da shi, duk alkhairin sa ya tafi, kasa zata tsotse kunya daga fuskar sa, (kunya ta fita a fuskar sa, baya jin kunya Allah bare wani mutum) barnar da digon maniyin Wanda ya yi lalata shi zai yi a jikin sa, shine irin barnar da dafi zai yi a cikin ciki".
Aikata luwadi wulakanta rayuwa da kwashe albarka da kazanta!
A guji Sabon Allah da fushin sa, in dai ana fatan rayuwa mai dadi da kyakkyawan karshe.
https://t.me/Fisabilillaaah