MATSLAR CIWON SANYI A TSAKANIN MA'AURATA 02

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Matsalan Ciwon Sanyi (Infection) A Tsakanin Ma'aurata 2_*


Yar uwa ki sani fa matsalan ciwon Sanyi matsala ne mai yaduwa wanda hatta yayanki basu tsira matukar kuna da shi.

Yar uwa ya zama dole ki tashi keda mijinki don kawar da ita a cikin zamantakewar ku.

Yar uwa ki sani fa wannan matsala tana ruguza jin dadin zaman aure.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)