MATSALAR CIWON SANYI A TSAKANIN MA'AURATA 04

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Matsalan Ciwon Sanyi (Infection) A Tsakanin Ma'aurata 4_*


Yar uwa ki sani fa matsalan ciwon Sanyi matsala ne Wanda tana ma gaban mace illa wanda wani lokaci har yana sa gaban mace sankara.

Yar uwa ciwon sanyi yana gusar da jin dadin maigida don duk macen da take da ciwon sanyi maogidan ba zai taba jin dadinta ba.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)