MATSLAR CIWON SANYI A TSAKANIN MA'AURATA 03

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Matsalan Ciwon Sanyi (Infection) A Tsakanin Ma'aurata 3_*


Yar uwa ki sani fa matsalan ciwon Sanyi matsala ne Wanda idan yayi yawa yana matukar illa da mahaifa.

Yar uwa ciwon sanyi yana matujar ruguza jin dadin zamantakewar ma'aurata.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)