MUTUWA


​Mutuwa;​
====== 
Itace babban wa'azi ga mai hankali da tunani
​Mutuwa;​
======
Itace abu na farko wanda idan mutum ya tuno zai rage buri a rayuwarsa 
​Mutuwa;​
======
Itace tazama dole dukan mai rai saiya dandanata ko yanaso ko bayaso 
​Mutuwa;​ 
======
Itace dukan mai imani baya kwanciya bacci saiya tunata 
​Mutuwa;​
======
Itace bakuwar da bata sallama sai kawai tazo tatafi da mutum akan aikin alkhairi kona sharri
​Mutuwa;​
======
Itace komai kudinka komai mulkinka idan lokacin zuwanta gareka yayi sai tazo tatafi da kai daga kai sai halinka ba kudi ba mulki
​===================​
Ya kai mai rai kaida zaka zama ​gawa:​
mai ya kaika danne ​hakkin wani?​
mai ya kaika ​hassada?​
mai ya kaika ​girmankai?​
mai ya kaika aikata ​alfasha?​
Mai yakaika ​"CIN AMANA"​
kaida za'a sakaka a ​kabari​ daga kai sai likafani sai aikinka na alkairi.  
=======
Allah kasa muyi kyakyawan karshe..da furucin ​laa ilaaha Illallaah Muhammadu Rasulillah!!😭​
Post a Comment (0)