NA GAMA AL'ADA DA KWANA DAYA SAIYA DAWO



NA GAMA AL'ADA DA KWANA DAYA SAIYA DAWO


TAMBAYA❓

Gatambayata mlm Dan Allah atemaka a amsamin inajinin haila kwana 10 wataran sati 2 to jiyane sati nabiyu dafara al ada seyadauke ajiyan da yamma nayiwanka nayisallan magriba da isha nakwana bedawoba nadau azumi nawuni babushi se yanzu misalin karfe 5:30 pm sejini yadawomin toshine nake tambaya yamatsayin azumina yake zan bar azuminne kozancigaba da azuminan yanzu yau kwana 15 kenan
*AMSA*
To dama asali abinda akeso mace takiyaye musamman wadda tadade tana al'ada shine, mace takiyaye lokutan datake al'ada dakuma lokacin daukewarsa, idan harta kiyaye wannan kuma yakasance tana zuwa makaranta tokoda irin wannan yafaru bazata sha wahalar warware matsalarta ba. 
Akwai malaman dasuke ganin al'adar mace bata wuce kwana bakwai, akwai malaman dasukace al'adar mace bata wuce kwana goma, Allahumma saidai abinda zaki kiyaye kemai hailar shine adadin kwanakin dakika sabayi, idan jinin daya dawo yayi sak dakalar jinin hailarki saiki qara masa kwana daya akan lissafin wanda ya dauke din, idan kuma yasaba dakalar jinin dakika saba sai kawai ki dauka jinin cutane


Allah shine masani.

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
Masu bukatar shiga wannan group su yi magana ta wannan number
08132530316


https://chat.whatsapp.com/FgNSvyqReHe3rKTSuKl4zj
Post a Comment (0)