MAGANIN RIKECEWAR HAILA DA CIWON MARA



*_السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته_*
➖➖➖➖➖➖➖➖
*_” بسم الله الرحمن الرحيم_*

_*Daga zauren*_
_*📚Ana- muslim📚*_
:
.
MAGANIN RIKECEWAR HAILA DA CIWON MARA
.
_*TAMBAYA*_
:
_Assalamu alaikum_
_Mlm macece ke haila Har yakai wata daya yana zuba Sai ya Dauke daga bayan ya dawo yanamata wasa da hankali Kuma jinin ya koma baqi hadda ciwon mara Taje asibiti andubata antabata magani Amma Har Yanzu bai denaba pls ataimaka mata da wata hanya in akwai_ 
:
_*AMSA*_
:
_Wa'alaikumussalamuWarahatullah_
_Kibi daya dagacikin wadannan in sha Allah zaki samu sauqi:_

_*(1)* Kisami Zuma ki zuba acikin Ruwa me zafi na qaramin kofi se ki karanta ayoyin RUQA aciki seki zuba Garin barkono rabin qaramin cokali seki Sha sau 2 ko 3 Arana Alokacin da Al'adan take zuwa, kidinga Sha sau 1 kuma idan ba lokacin Al'adabane._
.
_*(2)* Kisami Ruwan Sanyi ko qanqara kisa a tsumma ko a leda kisashi aqasan cikinki na tsawon Minti 20, sannan se ki dunga samun guri ki huta seki dunga Mai-maita haka aduk bayan awa 4. Kuma kidinga yawan shan Ruwa me Sanyi tare da karanta wadannan ayoyin ruqan aciki. Kidimga yin wannan a ranakun Da Al'adan yake zuwa._
:
_*(3)* Kina iya samun qaramin kofi na Ruwa ki zuba Ruwan Apple kaman qaramin cokali 1 ko 2 karki tace duddugan seki hada da zuma ki dunga karanta ayoyin Ruqa aciki kisha sau 3 aranakun da Al'adan yake zuwa._
.
_*(4)* Man Albabunaj da Man Habbah ahadasu waje guda arika shan cokali guda safe da yamma._
:
_*(5)* Garin Ganyen Magarya arika jikawa ana shansa har na tsawon sati biyu._
_Insha Allahu za'a dace._
.
_Yin amfani da abubuwa masu vitamin C kaman lemun tsami(amma in akasha dayawa yanakawo ciwon kaman gudawa), dakuma motsa jiki duk yana kawo rage zuban Al'ada._
:
```Allah yasa mudace.

Ga mai sha'awar shiga wannan group sai yayi magana ta WhatsApp
08132530316
Bn Ahmad Jigawa

_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.​​*_

https://chat.whatsapp.com/FgNSvyqReHe3rKTSuKl4zj
Post a Comment (0)