SALLAR MACE

*Assalamu Alaikum*
.
.


*Tambayata 7,264:*
Shin Mace a Sallah zata ke faďin Allahu Akbaar a fili yayin da zata tafi su ruku'u da sujjada da dai sawraren Gurabe na Sallaah????
=
=
Amsa
=
_Toh Annabi (s.a.w) yace: Muyi sallah kamar irin yadda shi yayi. Toh kuma hadisai sun nuna cewa Annabi (s.a.w) yana bayyana kabbarorinsa dan hakanan itama mace asali shine ta bayyana duk wanda yace sallar mace tanada bambanci da sallar namiji toh seku rikeshi yakawo hujja yabamu dalili, amma asali shine duk yadda namiji yake sallah toh itama macen haka zatayi se inda aka samu nassi karara wanda ya bambanta. Amma karanci kana iya cewa tayi kabbarar yadda zata jiyarda kanta, kokuma ta jiyarda wanda yake kusa da ita******_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
29-08-1442
12-04-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)