Yadda Ake Hadin Ganyen Magarya Don Kawar Da Dattin Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ganyen Magarya Don Kawar Da Dattin Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ganyen magarya
* Garin hulba 
* Farin miski
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki zuba miski a cikin ruwan ki dunga kama ruwa da shi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)