Yadda Ake Hadin Man Ayu Don Kawar Da Bushewan Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Man Ayu Don Kawar Da Bushewan Gaban Mace_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man Ayu 
* Man zaitun
*Bayani;* ZaKi samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki juya ki dunga matsi da shi idan ya rage minti talatin ki je wajen maigida, zaki ji canji yar uwa kuma mai gida sai yaji daban.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)