*Assalamu Alaikum*
.
*Tambaya ta 7,261:*
=
Shin ya halasta kace ma mutum wish u happy birthday a musulunci?
=
=
Amsa
=
_Aa be halastaba. Garama idan shi mutumin me hankaline me ilimin addini wanda yake aiki da iliminsa toh da dan dama dama in kayi farin ciki da haihuwarsa amma shima kada ka kebe wata rana kace se ranar ta kewayo sannan zakayi murna. Aa kullun kana iya yin murna da aka haifi Sheikh Fauzanul Fauzan misali ko Sheikh Rabi'u Almadkhali babu lefi kayi farin ciki ka godema Allah da aka haifesu suke bama addini gudun muwa. Amma kar ka ware wata rana kace se a wannan ranar zakayi murna an haifi wani ko wanene. Abun zefi muni ace kai kana hana acema Annabi Happy birthday amma kaje kana gayama wani katon banza hakan kaga wannan alamace dake nuna kasamu cikakken tabin hankali kwakwalwarka tana bukatar kulawar likita. Amma duk me hankali baze taba yiwuwaba ace shi yana hana mauludin Annabi amma kuma shi yana yin maulidin yayansa ko wani nasa wannan haukane zallah. Ai malam shi mauludi ko wa akaima haramunne. Amma duk me hankali malam a irin wannan zamanin wanda kwanaki suke gudu dandanan zakaga sati ya zagayo kuma baka samu kayi wani aikin azo a ganiba wannan ai ba farin ciki za'a tayakaba wallahi kuka yakamata azo a tayaka. Amma kasan dayake hauka fanni fannice sukuma mutanenmu a yanzu tasu haukar a wannan fannin take bayyana. Domin wallahi malam karkayi shakka duk wanda kaganshi yana birthday mahaukacine karkayi shakka akan wannan maganar me hankali baya mauludin Annabi ma ballantana yayi na wani, amma mahaukaci babba shine yake hana mauludin Annabi amma yanama wani katon banza mauludi****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
04-11-1442
14-06-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
.
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Allah saka wa malam da alkairi amin.
ReplyDeleteAmin, Jazakallah Khair
Delete