Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Basur

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Basur

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Kirfa
* Yansun
* Zuma
Ana tafasa kirfa da garin yansun sannan azuba zuma asha kamar shayi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)