Yadda Ake Hadin Farin Dankali Na Hausa Don Rikita Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Farin Dankali Na Hausa Don Rikita Maigida

Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Farin dankali na hausa
* Aya
* Gyada 
* Dabino
* Mazarkwaila
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu dankali sai ki yanka kanakan sai ki busar da shi sai ki daka tare da kayan kamshi shima dabinon ki daka shi tare da mazarkwailan kuma ki soya gyadanki sama sama sai ki daka ta sai ki hadu su guri daya sai ki dunga diba kina sha da madara.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)