*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Jan Nama Don Gyaran Gaba Bayan Haihuwa
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Jan nama
* Ruwan icen malmo
* Kayan miya
* Garin kanunfari
* Garin citta
* Garin kimba
*Bayani;* Zaki samu icen malmo mai kyau sai ki wanke ki jika idan ya juku sai ki tace ruwan sai kiyi farfesun Jan naman amma da ruwan malmon zaki dafa kuma ki zaki Dan bar romo zaki zuba duk Garin kanunfari da Garin citta da Garin kimba Dan daidai kina iya sa gishiri da maggi ki ci ki sha romon, in sha Allah zaki ga canji.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454